Latest
Ana ganin cewa wasu abubuwa da dama za su taimakawa Gwamna Ademola Adeleke samun nasara a zaben gwamnan Osun a kan APC da za a yi a yau Asabar a jihar.
Jam'iyyun APC da Accord na fuskantar zargin raba kudi har N10,000 zuwa N20,000 ga masu zaɓe yayin da ake gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun na 2026.
Hukumar INEC ta jaddada aniyarta na bai wa kowane mai kada kuri'a yancin da doka ta tanadar masa cikin gaskiya da adalci a zaben gwamnan jihar Osun.
Jamilu Gwamna ya ce magoya baya a akwatun zabe ke yanke hukuncin zabe, ba dandamali na sada zumunta ba. Nasara a zabe tana samuwa ne kawai ta hanyar kuri'u a Gombe.
Jihar Osun na da dadadden tarihi tun bayan kafuwarta a shekarar 1991. Za a gudanar da zaben gwamna karo na takwas a jihar a ranar Asabar, 15 ga watan Agustan 2026.
Tun da za a kece raini, an kawo dalilan da ka iya bawa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) damar yin nasara a zaben gwamnan Osun na ranar Asabar, 15 ga Agusta
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin NiYA, Cascador da zai bai wa zababbun matasa ’yan kasuwa tallafin har Naira miliyan biyar, aikace-aikace za su fara 19 ga Agusta
Matawalle ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa Masar domin ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro, kera kayan aikin soji da yiwuwar samar da harsasai a Najeriya.
Dino Melaye ya zargi tsofaffin shugabannin PDP uku da sayar da jam’iyyar ga Bolabinubu, kafin Wike ya kara dagula rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar.
Masu zafi
Samu kari