Latest
Ademola Adeleke na Accord Party ya lashe kananan hukumomi 19 cikin 30 a zaben Osun, inda ya samu kuri’u 511,067 kan 444,815 na jam'iyyar APC mai adawa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta fara sanar da sakamakon zaben gwmanan jihar Osun na kananan hukumomi. Ana ci gaba da tattara sakamakon zabe.
Gwamna Ademola Adeleke na kan gaba da Bola Oyebamiji da kuri’u 64,148 bayan bayyana sakamakon kananan hukumomi 14 cikin 30 na zaben gwamnan jihar Osun
Samaila Abdu Sulaiman ya waiwayi talakawan mazabarsa, ya yi rabon miliyoyin kudi ga mata da dattawa. Dujjiman Zazzau ya kashe miliyoyin daf da za a fara kamfe.
Mawakin Musulunci, Ere Asalatu ya bayyana dalilin rera waƙar Kirista a coci, yana cewa Yesu shi ne Annabi Isa a Musulunci tare da yin kira ga haƙuri da zaman lafiya.
Kwamitin kamfen Gwamna Adeleke ya zargi Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da shirya ayyana zaɓen gwamnan jihar Osun a matssyin wanda bai kammalu ba.
Sakamakon zaben gwamnan Osun na yau Asabar ya fara fitowa daga rumfunan zabe bayan kammala kada kuri'u, tuni dai malaman zabe na INEC suka fara kidaya kuri'u.
Mawaki Davido ya ce Ademola Adeleke na kan gaba a zaben Osun, ya kuma bukaci al’umma su kasance cikin taka-tsantsan yayin da ake tattara sakamakon zaben.
APC ta yi nasara a rumfar Kayode Adereti da tazarar ƙuri’u shida, yayin da ta doke Accord da gagarumar tazara a rumfar Rauf Aregbesola a jihar Osun.
Masu zafi
Samu kari