Latest
EFCC ta gurfanar da Lawal Musa bisa zargin damfarar N56.5m na aikin Hajji shekarar 2023, bayan ya yi ikirarin cewa ma’aikacin gwamnatin Kaduna ne.
A labarin nan za a ji cewa sanatan APC da ya jawo maganganu bayan ya umarci masoyansa su hallaka yan hamayya ya sake bayar da wani umarni kan zaben Osun.
A labarin nan, za a ji akwai wasu matasa uku da suka shiga zaben jihar Osun wanda ake gudanarwa a ranar Asabar 15 ga watan Agusta, 2026 don samar da sabuwar gwamnati
A labarin nan za a ji cewa tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bayyana dalilinsa na kin tsoma baki kan kashe Vatsa.
Mutuwar Yaya Bauchi Tongo ta jawo cece-kuce, yayin da hadiminsa ya zargi ADC da rashin halartar jana’izarsa tare da bayyana goyon bayansu ga Jamilu Gwamna a 2027.
Gwamna Ademola Adeleke na neman tazarce zuwa wa'di na biyu amma yana fuskantar kalubale mai zafi daga manyan yan takara biyu na jam'iyyun APC da ADC.
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya zargi jam'iyyar APC da shirin kauce wa tsarin tattara sakamakon zaɓe, tare da neman jami’an tsaro su binciki zargin.
Gobarar daji ta kashe mutum 1, ta jikkata 40 tare da tilasta wa 1,200 barin gidaje a Croatia, yayin da gobara ta bazu a Girka, Faransa da Birtaniya
Ibrahim Babangida ya ce babu juyin mulkin soja da ya yi nasara a Najeriya ba tare da tallafin fararen hula ba, tare da bayyana labarin Mamman Vatsa.
Masu zafi
Samu kari