Latest
Kasar Faransa za ta dauki nauyin tattara bayanai kan harkokin ma'adinai a Najeriya. Hakan na cikin kokarin kasahsen wajen ganin sun cimma yarjejeniya.
Gwamnati za ta dauki matasa masu shekara 25 zuwa 35 domin su yi aiki a ƙananan hukumomi 774 karkashin shirin kiwon lafiya na NHFP. An kafa sharudda.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an gagara samun nasarar shawo kan rikicin cikin gida na PDP yayin da ake hasashen shakku kan taron kwamitin zartarwa ta NEC.
Gwamnatin Malam Dikko Umaru Radda ta nanata cewa ba za ta nemi zaman sulhu da kowane ɗan bindiga ba amma za ta karɓi duk wanda ya tuba ya miƙa wiya.
Wasu rahotanni na zargin cewa shugaban 'yan bindiga, Bello Turji, yana cikin karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara yayin da sojoji suka kara matsa masa.
Majalisar tarayya ta koka kan yadda aka ware kudi ƴan kaɗan ga ma'aikatar ma'adanai ta ƙasa, ta gayyaci ministovi biyu su bayyana su mata bayani.
Dakarun sojojin Najeriya masu aiki a karkashin rundunar Operation Safe Haven sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargi da safarar muggan makamai.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Muhammadu Dingyadi, ya bayyana cewa gwamnati na aiki tukuru domin magance matsalar rashin aikin yi a kasar nan.
Hukumar sadarwa ta ƙasa watau NCC ta amince kamfanonin sadarwa su yi ƙarin kudin kiran waya da sayen data amma ka da ya haura kashi 50% daga kuɗin yanzu.
Masu zafi
Samu kari