Latest
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya sanya dokar hana fita na tsawon sa’o’i 24 a birnin Minna bayan barkewar zanga-zanga kan mutuwar matasa masu hakar ma'adanai
Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a babban birnin Abuja ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya yi barazanar soke rajistar jam’iyyar NDC mai adawa.
An ruwaito cewa wasu ’yan daba sun kai hari kan magoya bayan Peter Obi da Sanata Rabiu Kwankwaso yayin wani gangamin siyasa a Warri, Jihar Delta.
Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu, ya jajanta wa Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III, kan rasuwar matar mahaifinsa, Hajiya Nana Asma’u, wadda ta rasu ranar Talata.
Jam'iyyar APC ta zargi Atiku Abubakar da fifita muradun kansa kan na Najeriya, tana danganta shi da rikicin kwangilar aikin wutar lantarki na Mambilla.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike na gaskiya kan mutuwar mutanen da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a Neja.
Dan takarar shugaban ƙasa na AAC, Omoyele Sowore, ya ce ba zai amince da Ofishin Uwargidan Shugaban Ƙasa idan ya zama shugaban Najeriya a zaben 2027.
Miyagun yan bindiga sun kashe aƙalla mutane 13 a kauyuka uku da ke Masarautar Dansadau a ƙaramar hukumar Maru ta Jihar Zamfara bayan halaka jagoransu.
Yan bindiga sun sace Alhaji Ahmad Yakubu Ahmad, dagacin ƙauyen Aujarawar Alkali a Gezawa, Kano, yayin wani hari da suka kai da dare a kauyen da yake.
Masu zafi
Samu kari