Latest
Hukumar ICPC ta yi wa Toyin Okoro tambayoyi, dan takarar APC a Ekiti, saboda zargin damfarar kwangila da gudanar da kamfanin kansa a lokacin aikin gwamnati.
Shugaba Bola Tinubu ya ce nasarar Najeriya a kotun ICC kan kamfanim Sunrise Power ta tabbatar da cewa ƙasar ba za ta amince da zarge-zargen neman cin moriyar ta ba.
Jam’iyyar APC reshen Jihar Ekiti ta karyata wani rahoto da ya shafi lafiya da matsayin Gwamna Biodun Abayomi Oyebanji, tana mai neman a janye rahoton nan take.
Emmanuel Macron ya karbi Tinubu a fadar Élysée da ke Paris domin cin abincin dare na musamman, inda suka jaddada alakar Najeriya da Faransa da kara hadin gwiwa.
Gwamnan Neja Mohammed Umaru Bago ya ce gonarsa tana biyan wadanda suka kammala jami’a mafi karancin N500k a wata, yayin da ya bukaci karin zuba jari a noma.
Jaruma finafinai, Toyin Abraham, ta musanta cewa tana cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen APC na Legas, tana mai cewa ta janye daga harkokin siyasa.
Sababbin bayanai sun bayyana kan rahoton mutuwar mutane 33 da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a hannun hukumar tsaro da NSCDC a Jihar Neja.
Koriya ta Arewa ta yi gargadin kara mayar da martani ga atisayen sojin Amurka da kawayenta, tana mai cewa za ta ci gaba da karfafa karfin nukiliyarta.
Gwamnatin Tarayya ta fara sake duba sababbin dokokin haraji na tsawon makonni shida domin gano matsalolin aiwatarwa da gyara damuwar ‘yan kasuwa.
Masu zafi
Samu kari