Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Gwamatin Malaysia ta sanar wa Musulman da keda lafiya amma suke cin abinci da rana cikin watan Ramadana cewa za'a fara cin su tara ko jefasu gidan yari ko biyu.
'Yan bindiga sun sace wani sifetan yan sanda da wasu mutane biyu a cikin masallaci a unguwar Soyeye a Abeokuta ranar Lahadi da ta gabata. Tribune Online ta raho
Kasar Birtaniya da aka fi sani da UK ta fitar da shawarwari ga yan kasarta masu sha'awar kawo ziyara Najeriya. Ta lissafa jihohi 12 a Najeriya da ta ce a kaura
Bankin Duniya ya ce yawan al’umma, annobar COVID-19 da karyewar farashin danyen mai a kasuwannin Duniya su na cikin abubuwan da su ka jawo talauci a Najeriya.
Hukumomin kasar Saudi Arabia sun saki sunayen limaman da za su jagoranci sallolin Tarawihi da Tahajjud a masallacin Harami dake Makkah na watan Ramadanan bana
An hana a dauki bidiyon sallolin da ake yi a harami, a haska a kafafen yada labarai. Daga baya sai aka ji gwamnati ta janye wannan doka, amma ta bar sauran doka
Wani matashi dan kasar Ghana ya janyo surutai a kafafen sada zumunta bayan ya fallasa wani lamari da ya dauki shekaru yana boyewa. A wata wallafa da aka yi a Tw
Yayin da yaki tsakanin Rasha da Ukraine ke ci gaba da kamari, mutane da dama na ci gaba da yiwa shugaban Rasha barazana da kisa saboda yadda sojojinsa ke shiga
Wani mai bincike, Joe Hattab ya bar masu amfani da yanar gizo cikin mamaki, bayan ya wallafa bidiyon da ya dauka yayin ziyarar da ya kaiwa mutanen Tana Torajan.
Labaran duniya
Samu kari