Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Rasha ta rasa kimanin 40% na duk sojojin da ta aika domin su yaki Ukraine. Bayanai su na nuna cewa kusan rabin sojojin Rasha sun hallaka, ko sun rasa makamansu.
Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky , a ranar Talata ya bayyana cewa kasarsa ta hakura da shiga cikin kungiyar NATO, babban dalilin da yasa Rasha ta fara
Wata babbar kotun Karnataka ta ce babu addinin da ya tilasta amfani da hijabi, yayin da ta bi bayan dokar da gwamnatin kasar ta sanya, The Punch ta ruwaito. Hak
A makon jiya dakarun Rasha sun jefa bama-bamai a wani masallaci da ke birnin Mariupol na Kudancin kasar Ukraine, inda sama da fararen hula 80 suka nemi mafaka.
Bayan tsanantar tsadar rayuwar jama'a mazauna kasar Saudi Arebiya, mata sun tashi tsaye wajen neman abun sawa a bakin salatinsu da harkoki a fadin masarautar.
Masrautar Saudi Arabia a ranar Asabar ta sanar da cewa ta kaddamarwa mutum tamanin da daya hukuncin kisa bayan an yanke musu hukunci, mafi yawa a tarihin kasar.
An dauki wannan sukan nata a matsayin gugar zana ga shugaba Recep Tayyip Erdogan game da zamansa a kujerar mulki ta alfarma. An dai daure ta na shekaru biyu.
Bakano ya zama Shugaban Kungiyar Injiniyoyi ta Duniya (World Federation of Engineers). Wannan ba kawo ba ne face Engr Mustafa Balarabe Shehu daga Yakassai.
Gwamnatin Burtaniya ta sanya wa mai kungiyar gwallon kafa ta Chelsea takunkumi yayin da Rasha ke ci gaba da kai hare-haren makamai kan al'ummar kasar Ukraine.
Labaran duniya
Samu kari