Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Wata baturiya wacce ta auri dan Najeriya ta bayyana yadda take jin dadin zama da mijin ta dan Najeriya.Ta wallafa bidiyon kanta tana ayyukan gida a Najeriya.
Wata sanarwa da gwamnati ta fitar a Gusau a ranar Lahadi ta hannun Nasiru Biyabiki, ta ce Matawalle ya bayyana hakan ne a wajen wani liyafan cin abinci a Jeddah
Bidiyon mai tsayin dakika 18 ya fara ne da wani mahaukaci mara riga wanda ya hau kan mumbarin coci har zuwa gaban faston cocin. Ya rankwashi fasto, ya arcel.
Wani mutum 'dan kasar Tanzania ya iya cinye 2kg na shinkafa da akuya daya a zama daya. Ya sanar da cewa matarsa ta gudu ta bar shi saboda tsabar cin abincinsa.
A cikin 'yan shekaru kadan, masana fasaha masu tasowa sun zama mazaje abin kwatance a duniya bayan da suka tara biliyoyin daloli daga sayar da kadarorin su.
Duk da mallakar digirin digir da yayi tare da sauran kwalayen shaida karatuttuka, wani 'dan kasar Kenya mai suna Dennis ya rasa aiki duk da ya nema sau 5000.
Attajirin Najeriya Aliko Dangote ya zama na 63 a jerin attajirai a duniya, kamar yadda wani sabon jadawali na Bloomberg ya nuna, a cikin rahotonsa na kullum.
Wata budurwa 'yar kasar Amurka ta bayyana bukatarta ta son auren namiji 'dan Najeriya. An gan budurwar a wani bidiyo da Bala Baba Dihis ya wallafa a Facebook.
Bidiyon wani magidancin gurgu mai mata 17 da 'ya'ya 84 a birnin Dubai dake hadaddiyar daular Larabawa ya ba jama'a masu yawa mamaki da al'ajabi ganinsu a hade.
Labaran duniya
Samu kari