Ruwan sama mai karfi ya jawo ambaliya a biranen UAE, inda aka soke da jinkirta tashin jiragen sama da dama a Dubai da Sharjah. An umarci mutane su zauna a gida.
Ruwan sama mai karfi ya jawo ambaliya a biranen UAE, inda aka soke da jinkirta tashin jiragen sama da dama a Dubai da Sharjah. An umarci mutane su zauna a gida.
Gwamnatin kasar Japan ta shirya sanar da maganin Remdesivir tare da kaddamar da fara amfani da shi a ranar Alhamis, 7 ga watan Mayu a matsayin maganin COVID19.
Mutane 3, 000 sun kamu da Coronavirus, amma kwamitin PTF ta ce har yanzu da sauran aiki a kasa. Duk da cutar ta ci mutum 100, ba a kai ga zuwa karshen ta ba.
Duba matakan da hukumar ta shimfida domin a bi su wajen tantance limamai da ladanai kafin a zabo su su yi sallah da kiran sallah a masallatan Makkah da Madina
Wata mata 'yar Najeriya ta haihu a jirgin sama yayin da ake kwaso su daga UAE. Shugabar hukumar yan Najeriya a waje, Erewa ta tabbatar da faruwar al'amarin.
Yansandan birnin Ross Townna Amurk sun bayyana cewa an tsinci gawar Bing Liu a gidansa a ranar Asabar dauke da raunin bindiga a wuyansa, kan sa da kuma maransa.
A jiya Jama’a sun fadi abin alherin da su ka sani game da shugaba Ummaru ‘Yaradua. Bayin Allah sun fito su na yabon tsohon shugaban a shafukansu na Tuwita.
Hukumar WHO ta ja kunnen 'Yan Afrika da ke shan tsimi domin warkar da COVID-19. WHO ta bada shawarar mutane su jira a tabbatar da inganci da illar magungunan.
An yi maza an saki babban kwamishinan gona a Gwamnatin Ekiti da aka sace, Olabode Folorunso. Olabode Folorunso ya shafe kwanaki a hannun masu garkuwa da mutane.
SERAP ta hurowa Gwamnati wuta ta saki Dattijon da ya zagi Shugaban kasa da Gwamnan Katsina. Kungiyar ta yi wa gwamnati barazanar tsayawa kotu da ita kan haka.
Labaran duniya
Samu kari