Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Rahotanni sun nuna cewa fursunoni da dama sun tsere daga gidan gyaran hali na Suleja da ke jihar Neja bayan da ruwan sama ya lalata katangar ginin gidan yarin.
Siyasar jihar Imo ta sake daukar zaf yayin da jiga-jigan PDP ke ci gaba da ficewa daga jam'iyyar. Na baya-bayan nan shine shugaban jam'iyyar wanda ya yi murabus.
Jami’ar Najeriya ta Nsukka (UNN) da ke jihar Enugu ta dakatar da Mfonobong Udoudom, wani malamin jami'ar da aka kama da zargin yana lalata da daliba.
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sanar da cewa yanzu haka yana Washington DC tare da wasu gwamnonin Arewa domin halartar taron tsaro da zaman lafiya.
Hukumar da ke kula da zana jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta kama wani mahaifi da laifin rubutawa yaronsa jarabawar UTME 2024 da ke kan gudana.
Rahotanni sun bayyana cewa kwamishinan shari'a na jihar Ribas wada kuma dan a mutun ministan abuja, Nyesom Wike ne ya yi murabus daga gwamnatin Fubara.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ta ba da umarni ga hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA na dakatar da ayyukan Dana Air.
Akalla kaso 62.6% na kananan yara a jihar Yobe aka tursasasu suke yin aikatau. Wannan ya sa jihar ta fi ko ina yawan yara masu aikin bauta a Arewacin Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello na daya daga cikin jerin tsofaffin gwamnonin Najeriya da suka nunawa EFCC jan ido a lokacin da hukumar ta je kama su.
Sani Hamza
Samu kari