Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Korona ta zama babbar kalubale ga duniya kamar sauran ta'addanci, rashawa da sauran manyan kalubalen duniya.
An sace wasu abokan ango akan hanyarsu ta dawo daga daurin auren abokinsu a jihar Taraba. 'Yan bindigar da suka sace su har yanzu dai basu kira ba iyalansu ba.
Dalibai a wata jami'ar kasar nan an bayyana cewa suna watsi da dokar sanya takunkumin fuska. An ce daliban suna sanya takunkumin fuskarsu aljihu da sun shiga.
Gwamnatin Buhari ta amince da kashe kudaden da suka haura N200m domin kirkirar wata manhaja da za ta ke kula da hanyoyi mallakar gwamnatin tarayya a Najeriya.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya sake yin allurar rigakafin Covid-19 a safiyar yau Alhamis. Atiku ya yi allura a karon ranar 6 ga watan Janairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyanawa sabbin hafsoshin sojoji cewa ba abu ne mai sauki ba cika wa 'yan Najeriya alkawuran da ya dauka musu a zaben 2015.
Gani Adams, wani sananne a yankin Yarbawa yayi Allah-wadai da kundin tsarin mulkin Najeriya. Ya siffanta shi da tsarin shaidanu da miyagun a fadin Najeriya.
Wasu 'yan Najeriya da suka shiga kasar Saudiyya ba bisa ka'ida an kame su kuma zasu dawo Najeriya a yau. Gwamnatin Saudiyya da Najeriya sun shirya dawowarsu.
Ma'aikatar sadarwa ta kasa ta bai wa kamfanoni da wasu kungiyoyi a Najeriya damar yi wa 'yan Najeriya rajistan NIN. Ma'aikatar ta yarda a sake bude cibiyoyi.
Salisu Ibrahim
Samu kari