Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wasu likitoci sun bayyana cewa da'awar da ake na cewa ganyen bay da kanunfari na maganin ciwon gabbai ba komai bane face karya. Sun ce babu hujja a kimiyance.
Majalisar dattijai ta kasa ta bayyana cewa akwai bukatar sanya dokar ta baci akan lamarin rashin tsaro a Najeriya. Sun yi magana bayan sace wasu dalibai a Neja.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta ware wasu makudan kudade domin yi wa dabbobi a fadin jihar ta Kano allurar rigakafi. Hakan na nufin karfafa sana'ar kiwo
Shugaban kasar Najeriya yayi Allah wadai da harin da aka kai wa makarantar wasu dalibai a jihar Neja. Ya kuma tura sojoji da wasu jami'ai zuwa jihar don magani.
Shugaban kasar Faransa ya kalubalanci shugabannin Afrika su mayar da hankali kan yakar 'yan ta'adda a yankin Afrika ta yamma. Ya kuma bayyana goyon bayansa.
Sarkin Fulanin Abeokuta ya bayyana cewa an rikicin Fulani na yankin an kashe Fulani sama da 23 tare da kone gidajensu sama 20 a yankunan jihar ta Ogun da kewaye
Wani jigo ya jam'iyyar PDP ya bayyana barin Kayode jam'iyyar a matsayin asarar jam'iyyar ta PDP. Jigon ya bayyana shi a matsayin kashin bayan jam'iyyar ta PDP.
Kungiyar gwamonin Najeriya sun bayyana kokarinsu na tallafawa gwamnan jihar Oyo don sake gina kasuwar Sasha da rikicin kabilanci ya lalata a cikin wannan makon.
Bayan wata tattaunawa ta sirri da shugaban kasa Buhari da wasu gwamnonin arewa, ya tabbatar musu da cewa gwamnatinsa zata karfafa aikin soji a yankin arewa.
Salisu Ibrahim
Samu kari