Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufaiya siffanta Najeriya a matsayin kasar da ta fi kowace kasa a duniya yawan fama da matsanancin talauaci cikin al'ummar kasa.
Direbobin keke napep a Kano sun dage yajin aikin da suka shiga dalilin kudin haraji da aka kakaba musu su dinga biya duk wayewar gari ba tare da fashin rana ba.
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya bayyana cewa jiharsa na da shirin daukar nauyin samar da filin kiwo ga makiyaya da yakai girman hekta 5,000 a dajin jihar.
'Yan bindiga a jihar Katsina sun yi garkuwa da surukar shahararren dan kasuwan nan Alhaji Dahiru Mangal. Sun kuma sace surukin danta kafin su zo su wuce da ita.
Majiya ta bayyana cewa, rashin jituwa dake tsakanin 'yan bindiga ne ya jawo jinkirin sakin dalibai da ma'aikatan GSC Kagara. Ana sa ran sakinsu duk da haka.
Yanzu-yanzun nan Gwamnan Makinde na jihar Oyo ya sake buɗe kasuwar Sasha bayan rufe ta na tsawon kwanaki biyo bayan rikicin kabilanci tsakanin Hausawa da Yarbaw
Wanda yafi kowa kudi a duniya ya tafka mummunar asarar da ya saukar dashi daga matsayin wanda yafi kowa a duniy; yayin da Jeff Bezos ya dale kan matsayin nasa.
Shararriyar 'yar wasan fim da ta fito a fim din Dadin Kowa tace, tana burin Kannywood da Nollywood su hade don inganta harkar fim a Najeriya da kuma gogayya da
Farashin mai a Najeriya ya cilla daga farashin da aka sani zuwa N186 a kowacce lita. Farashin mai a kasuwar duniya ya kai $64 a kowacce. Naira kuwa ta kara kasa
Salisu Ibrahim
Samu kari