Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyanawa manema labarai inda aka tsare dalibai da ma'aikatan makarantar GSSS Kagara da aka sace da safiyar ranar Laraba a makon jiya.
Wani dan majalisar da a jiya ya gwangwaje tsofaffin mazabarsa da kyautar awaki ya bayyana dalilinsa na yin haka. Yace su suke bukatar awakin shiyasa ya musu kya
Hadakar kunigiyar dillalan shanu sun bayyana cewa zasu shiga yajin aiki sakamakon kashe 'yan uwansu da aka yi akasuwar Sasha a makon da ya gabata a jihar Oyo.
Ba’a sako mutane 42 da yan bindiga suka sace daga kwallejin kimiyya na gwamnati da ke Kagara a jihar Niger ba, The Nation ta ruwaito. Wadanda aka sace sun hada
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi mutanen Billiri da su kula kada rikicin addini ya kawar da zaman lafiyan da suka saba a tsakaninsu. Ya nemi su bibiyi
Ministan lafiya a Najeriya ya bayyana cewa saura kwanaki 10 kacal allurar rigakafin Korona ta iso Najeriya. Ya kuma bayyana yadda wasu kasashe ke ci gaba gudana
Hukumar haraji a babban birnin tarayya ta bayyana muhimmancin biyan kudin haraji a duk shekara. Ta ce matukar ana son Abuja ta koma kamar Dubai to dole a biya.
An kame sanata Okorocha da laifin bude wani otal da aka garkame. Sannatan a halin yanzu yana hannun jami'an tsaro bayan da suka kame shi syka kuma tafi dashi.
Gwamnatin jihar Neja ta tabbatar da sakin fasinjoji da aka sace a makon da ya gabata a kan hanyar jihar. A yau ne aka gwamnati ta fidda sanarwar' Lahadi 21.
Salisu Ibrahim
Samu kari