Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Fadar shugaban kasar Najeriya ta bayyanawa 'yan kasa cewa, shugaba Buhari lafiyarsa lau bai jikkata ba bayan yin rigakafin Korona.'Yan Najeriya su ma su yi.
Kungiyar Miyetti Allah ta yi alwashin cewa gwamnati bata isa ta hana mambobinta kiwo a fili ba. A cewar kungiyar hakan zai haifar da tashin hankali da ba a tsam
Hayakin janareta ya yi sanadiyyar mutuwar wasu daliban jami'a. An bayyana cewa, daliban sun kunna janareta ne suka turo hayakinsa kusa da tagar dakin kwanansu.
'Yan bindiga sun kai hari unguwar ma'aikatan hukumar kula da jiragen sama sun yi awon gaba da mutum 11 da safiyar ranar Asabar. Rahotanni sun bayyana ba rauni.
Gwamnatin Najeriya ta bayyanawa 'yan Najeriya cewa dole ne fa sai sun yi rigakafin Korona. A cewar Boss Mustapha rigakafin zai zama sharadin fita daga Najeriya.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya karbi allurar rigakafin Korona yau da misalin karfe 11:30 na safe. Ya biyo bayan fara allurar a jiya kan ma'aikata l
Rundunar sojin Najeriya a jihar Zamfara ta samu nasarar kame wani soja da budurwarsa dake samarwa 'yan bindiga alburusai da kakin soja a yankin na jihar Zamfara
Gwamnan jihar Kaduna ya nada Sanusi Lamido Sanusi matsayin mataimakin shugaban hukumar KADIPA. Sanusi yayi alkawarin kawo ci gaba ga jihar ta Kaduna da KADIPA.
Mun tattaro muku rahoton wasu shahararren 'yan Najeriya da suka mutu daga farkon shekarar 2021 zuwa karshen watan Fabrairun ta. Fatan hutu gare su duka, Amin.
Salisu Ibrahim
Samu kari