Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Hotunan kamfen na neman takarar shugaban kasa na Bukola Saraki a 2023 sun bayyana a garin Abuja. Lamarin ya jawo wasu ke gaskata jita-jitar zai fito takara.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta caccaki majalisar wakilai kan kudurin sanya dokar sanya hijabi ga Musulmai a wuraren taron jama'a. A mai da hankali kan tsaro.
Kungiyar Miyetti Allah ta samu shiga a jihar Zamfara. An tabbatar da nadin wasu mambobin Miyetti Allah a gwamnatin jihar Zamfara don bada gudunmawarsu ga jihar.
'Yan bindiga sun nemi mazauna a wasu sassan Abuja da su ba da buhunan shinkafa da kayan miya a matsayin yanki na kudin fansar 'yan uwansu da suka sace a garurun
Biyo bayan kame shi, Rochas Okorocha ya bayyana gaskiyar yadda lamarin yake. Okorocha ya ce EFCC ba kame shi ta yi ba, kawai fdai ta gayyace shi ne ya yi bayani
Ummi Zee-Zee ta bayyana cewa, da ranta tukuna ba ta mutu ba. Ta ce ta yi dogon suma ne sakamakaon wani rashin lafiya dake damunta na damuwa. Ta bada hakuri.
Hukumar JAMB, ta zargi jami'ar Abuja da ba da guraben shiga ga dalibai ba bisa ka'ida ba. Hukumar ta kuma shawarci dalibai da su gujewa irin wannan barnar.
Gwamnatin jihar Kano ta garkame bankin GT saboda kin biyan haraji ga jihar ta Kano. Jihar Kano ta bukaci wasu takardu da kuma kudin haraji da bankin ya ki biya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yabo ga Injiniyoyi a Najeriya bisa ba da gudunmawa mai karfi wajen yakar cutar Korona. Ya ce, Korona ta bude musu kofa
Salisu Ibrahim
Samu kari