Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Shehu Sani ya shawarci majalisar wakilai kan yunkurin soke bautar kasa a karkashin shirin NYSC. Ya ce a ba matasa horon soja ya fi kawai a tura su su magance
'Yan sanda, sun kame wasu mutane hudu da laifin yin awon gaba da tirela makare da fulawar Golden Penny. An ruwaito yadda aka kame su bayan kwanaki da yawa.
Majalisar wakilai a Najeriya na duba yiyuwar soke yi wa kasa hidima karkashin shirin NYSC da aka saba. An bayyana wasu hujjoji da ake ganin sun kai dalilin hana
Allah ya yiwa wani ministan Sardauna rasuwa. Rahoto ya bayyana cewa, ministan shine surukin ministan noma na yanzu, Sabo Nanono, da wasu sauran manya a gwamnati
Rahoto ya bayyana cewa, matar mataimakin shugaban kasar Najeriya, Dolapo Osinbajo, ta kai ziyarar ta'aziyya zuwa gidan jami'an sojojin da Najeriya ta rasa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, za ta gurfanar da wasu mutane da take zargin 'yan Boko Haram ne su kimanin 5,800. An kama su ne a wasu samame daban-daban.
Gwammnatin Najeriya ta fitar jerin sunayen wasu mutane 90 da ta ce suna da matukar hadari domin kuwa sun shigo daga wasu kasashen waje da ake zargin akwai Koron
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yi kira ga mutanensa da su yi kokarin mallakar bindiga da sauran makamai don kare kansu daga kisan Fulani makiyaya a Bunue.
An ruwaito cewa, 'yan bindiga sun hallaka wasu mutane tare sace dukiyoyin al'umma a wasu sassan jihar Sakkwato. Sun kuma fatattaki al'ummomin yankin a harin.
Salisu Ibrahim
Samu kari