Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wani manomi dan Najeriya ya watsa wani bidiyo na tsarin nomansa da ba a taba ganin irinsa ba. Yana noman doya ne a cikin buhunnan siminti, kuma har ya girma.
Gwamnan jihar Neja ya bayyana kokawarsa game yawaitar sace-sace da ta'addanci a jiharsa. Ya ce tuni an hana yara zuwa makaranta, an kuma hana manoma zuwa gona.
Kasar Koriya ta Arewa ta bayyana kyakkyawar alakar dake tsakaninta da Najeriya. Ta ce manufofinta da Najeriya iri daya ne, ya kamata su kara dankon zumunci.
Gwamna Ganduje ya bayyana yadda za a zabi magajinsa a mulkin Kano. Ana kyautata zaton daya daga cikin wadannan jiga-jigan 'yan siyasar ne za su gaji gwamnan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya aike da sako ga kasashen Afrika domin yaki da ta'addancin Boko Haram da ISWAP, wacce ta yi sanadiyyar asarar mutane da duniyoyi.
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana hanyar da yake bi wajen tabbatar da ya sauke hakkinsa na yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. Ya ce dole sai ya yaki rashaw
Babban Bankin Najeriya ya karbi bakuncin gwamnan Babban Bankin kasar Gambia, domin tattaunawa kan yadda za a yi Najeriya ta buga wa kasar kudaden kasar ta.
Shugaban hukumar EFCC ya magantu kan yadda wasu bata-gari ke amfani da kudaden intanet wajen sace kudin Najeriya. Ya ce an kwato dala miliyan 20 zuwa yanzu.
Kungiyar Miyetti Allah ta nesanta kanta da jita-jita da ake yadawa cewa Fulani makiyaya za su kai hari jihar Neja idan idan ba jihar ba ta janye dokar hana kiwo
Salisu Ibrahim
Samu kari