Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnatin Najeriya ta zargi shugaban kungiyar IPOB da kashe mutane sama da 60 a yankunan kudu maso gabas da kudu maso kuduncin Najeriya cikin kasa da watanni4.
Rahoto ya bayyana cewa, an yi awon gaba da matar Sunday Igboho mai fafutukar kafa kasar Yarbawa kwanaki kadan bayan kame shugaban kungiyar IPOB Nnamdi Kanu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayinsa cewa, duk da irin aikin da ya yi babu wanda ya taba zargin cewa shi dan rashawa ne ko mai karbar cin hanci.
Wasu daga cikin daliban Islamiyya da aka sace a wata makarantar Islamiyya dake jihar Neja sun samu damar kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka yi garkuwa das
Jam'iyyar APC, ta mayar da martani bayan da PDP ta zargi APC da kitsa magudi a zaben 2023 mai zuwa. Ta bayyana gaskiyar yadda lamarin yake da rushewar PDP.
Jam'iyyar PDP ta yi mulkin shugabancin Najeriya na tsawon shekaru kafin zuwan shekarar 2015 lokacin da APC ta karbi ragamar mulki a hannun Goodluck Jonathan.
Sojojin kasar Senegal sun ce sun yaba da kokarin sojojin Najeriya wajen yaki da ta'addanci duba da yanayin gogewarsu da kwarewarsu. Suna neman hadin gwiwa.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani dalibin jami'a bayan ya kammala jarrabawarsa ta karshe a jami'a. An ce mutuwarsa na da alaka da kungiyar asiri da ke yankin.
Wata kungiyar kabilar Ibo ta bayyana cewa, ya kamata kasar Burtaniya ta bi kadun Nnamdi Kanu kasancewar shi dan kasar Burtaniya ne cikakke. Ta bayyana dalilai.
Salisu Ibrahim
Samu kari