Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Mutane akalla 145 ne aka kaddamar a matsayin masu kula da daurin auren Yusuf Buhari da Zahra Ado Bayero, wanda zai gudana a ranar 20 ga watan Agusta mai zuwa.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana kudurin gina gidajen yari guda uku a wasu jihohi domin rage cunkoso a gidajen yarin da ke fadin kasar. Minista ne ya fadi ha
Gwamnan jihar Katsina, ya magantu kan mafita mai sauki da kungiyoyi da attajirai ya kamata su bi domin magance matsalar rashin tsaro dake addabar Najeriya,
Rahotanni sun bayyana yadda 'yan ta'addan Boko Haram suka hallaka wasu sojojin kasar Kamaru da dama yayin da suka kai hari a wani yankin arewacin kasar, Asabar.
Ministan yada labarai da al'adu a Najeriya ya bayyana yadda wasu mutane ke amfani da addini ko kablianci wajen raba kan mutane, yayin da ake zaman lafiya tsakan
Babban lauyan Sunday Igboho ya gana da BBC Yoruba, ya kuma bayyana irin laifuka uku da gwamnatin Najeriya ta shigar akan Sunday Igboho, a jamhuriyar Benin.
Babban bankin Najeriya, ya bayyana cewa, tuni ya kammala aikin kirkirar kudin intanet wanda ayanzu haka za a fara gwajinshi cikin kankanin lokaci mai zuwa.
Kotu ta zauna, ta bayyana hukuncin ci gaba da tsare Sunday Igboho yayin da ta amince a saki matarsa ba tare da bata lokaci ba. Cikakken bayani na cikin rahoto.
Matashi daga jihar Kano ya ce sam ba za a yi ba shi ba, domin ya daura damara domin tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Ya gana da makusantan Ganduje.
Salisu Ibrahim
Samu kari