Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban marasa rinjaye a majalisar dattijai ya bayyana cewa, yana goyon bayan mutanensa ciki har da 'yan IPOB, don haka ya bayyana akwai 'yan aware sun kunyoyi
Jami'ar Kashere a jihar Gombe, ta kori wasu dalibanta 23, bisa laifin aikata ta'annuti a fannin jarrabawa. Ta kuma an kusa dawowa karatu nan ba dadewa ba..
Gwamnatin jihar Kano ta yi bayani kan batun kame Hajiya Hafsat Ganduje da aka ce EFCC ta yi, an ba da sanarwar cewa, ba gaskiyab bane, tana nan a gida lafiyarta
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta fara biyan daliban jami'a da ke digiri da kuma masu NCE dake karanta fannin ilimi a makarantun gwamnati....
Wata bishiya mai shekaru sama da 100 ta fadi, inda ta hallaka wasu mutane ciki har da mata da jaririnta. Rahotanni sun bayyana yadda lamarin ya faru har ta fado
Shugaba Buhari ya bayyana cewa, Najeriya a shirye take domin ta taimakawa kasar Sudan ta kudu domin ta ci gaba ta bangarorin da suka shafi tattalin arzikinta.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2022 ga majalisar dokokin Najeriya a ranar Alhamis mai zuwa, 7 ga watan nan.
Hukumar NAFDAC ta gargadi 'yan Najeriya da su guji cin kajin da ake shigo dasu daga kasashen waje da suke a daskare. Hukumar ta bayyana dalilin da yasa ta fadi
Wasu 'yan fashi da makami sun dira wani coci a Abuja, sun dabawa mai gadi wuka inda suka shiga suka fara binciken neman kudi a cikin cocin na Dunamis da Abuja.
Salisu Ibrahim
Samu kari