Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani jigo a yankin kudancin Najeriya ya bayyana yadda gwamnati za ta kasance a zabe mai zuwa na 2023. A cewarsa, dole ne mai son shugabancin Najeriya ya lallabi
Wasu 'yan bindiga sun dura shagon mai POS, sun harbi mai aiki a shagon saboda kin basu kudi cikin dadin rai. Shaidu sun bayyana yadda lamarin ya faru a Oyo.
A tarihin wasu jami'o'i a Najeriya, an samu wasu dalibai da suka ciri tuta suka kafa tarihin da aka jima ba a samu ba. Legit ta tattaro muku jerin wasu 'yan mat
Yayin da ake jiran zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar SDP ta dakatar da wasu shugabanninta. An zarge su da cin dunduniyar jam'iyya gabanin zaben mai zuwa.
Shugaban jma'iyyar APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ziyarci jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu a gidansa. Ana sa ran sun tattaunawa batutuw
Shirin NYSC shiri ne da ya shahara a Najeriya, wannan yasa ake kallonsa a matsayin wani jigo na kammala karatun digiri ko HND. Amma menene matsalar da ke ciki?
'Yan Boko Haram sun kai sabon hari wani yankin jihar Yobe, sun raunata sojoji, amma sun gamu da gamonsu bayan da sojoji suka fatattake su ta sama da kasa a hari
An samu faruwar kashe-kashe na wasu mutane da fitattu a Najeriya. A halin yanzu, shari'o'in kisan na kotu a Najeriya amma babu wani zance da aka kammala a kai.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari ofsihin 'yan sanda, sun hallaka wasu jami'ai uku. Harin ya faru ne a jihar Ebonyi a kudancin Najeriya, inda ake yawan samun harin
Salisu Ibrahim
Samu kari