Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Idan da ranka za ka sha kallo. Wani bidiyo da muka samu ya nuna yadda wasu ma'aurata suka bayyana cewa, sun sayi gida daga wani gari kuma suka kawo shi garinsu.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana irin kwarewarsa a shugabanci, ya ce shine wanda zai iya gyara Najeriya a halin yanzu.
An samu tashin hanklai yayin da wasu 'yan IPOB suka fito gangami suka hadu gamunsu lokacin da suka yi kicibus da wasu jami'an soja a wani yankin jihar Abia.
Kwamiti a jam'iyyar PDP ya bayyana dakatar da wasu fitattun 'yan takara daga tsayawa takarar kujerun shugabancin jam'iyyar a babban taron gangamin da ke zuwa.
Sowore ya sha duka a hannun wasu 'yan daba da suka zo wurin shari'ar Nnamdi Kanu. 'Yan sanda sun ga abin da ya faru, amma suka raba fadan suka janye Sowore a wu
Kungiyar matasa daga arewacin Najeriya sun nemi jam'iyyun siyasa su mika tikitin sugabancin kasa a zaben 2023 ga jagoran jam'iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu.
Shugaban 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu ya musanta zargin da ake tuhumarsa da shi a gaban kotu. Ya bayyana a gaban kotu ne bisa zargin aikata ta'addanci a Najeri
Hukumar NYSC ta ba mata masu ciki da masu shayarwa ci gaba da zama a garuruwan mazajensu domin shiga sansanin banutar kasa. Hukumar ya bayyana dalilin yin haka.
A yau ne za a ci gaba da shari'ar Nnamdi Kanu da gwamnatin Najeriya. An kawo 'yan sanda, sojoji da DSS a harabar kotu don tabbatar da ba a samu matsala ba ko ka
Salisu Ibrahim
Samu kari