Muhammad Malumfashi
20409 articles published since 15 Yun 2016
20409 articles published since 15 Yun 2016
Lauya ya maka hukumar INEC a kotu a kan batun takardun Bola Tinubu. Ba mu da labari ko kotun da ke zama a Abuja ta sa ranar da za a fara sauraron karar ta su.
Jami’an NDLEA sun yi ram da Fasto da laifin harkar kwayoyi. Ana zargin Anietie Okon Effiong da laifin shigo da kilo 90 na kwayar Mkpuru Mmiri daga kasar Indiya.
Wasu Sanatocin PDP sun ce batun tsige shugaban kasa tana nan har gobe. Mai magana da yawun Majalisa dattawa yace ba su san da batun sauke Muhammadu Buhari ba.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani na kasa, Isa Ali Ibrahim (Pantami) ya samu lambar zama ‘dan kungiyar Chartered Institute of Information Security.
Za a ji Kungiyar CAN ta reshen Arewa jaddada kiyayyarta ga ‘Yan takaran APC a zaben 2023. Sunday Oibe ya bayyana cewa ba su tare da Bola Tinubu/Kashim Shettima.
Duk da ya rasa mukaman da ya rike a baya, Mai martaba Muhammadu Sanusi II yace sai da ya godewa Allah a kan damar da ya samu a domin Allah ya yi masa baiwa.
Za a ji matakai 10 da ‘Yan Majalisa za su bi kafin su iya tunbuke Shugaban kasa. Da zarar an yi nasarar sauke shugaban kasa, babu wanda ya isa ya dawo da shi.
Kwanan nan sabani ya shiga tsakanin bangarorin PDP a yankin Ede a jihar Osun. Rikicin cikin gida ya turnkuke PDP, an hallaka wani ‘Dan Jam’iyya a wajen rigima,
Sanata Ibikunle Amosun ya shaidawa Duniya cewa murdiya aka yi domin APC ta cigaba da mulki a 2019, ya ce murdiya aka tafka har APC ta lashe zabe a jihar Ogun.
Muhammad Malumfashi
Samu kari