Muhammad Malumfashi
20399 articles published since 15 Yun 2016
20399 articles published since 15 Yun 2016
‘Yan Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria sun fara yajin-aiki, suna bin Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority bashi
An yi umarni a ga bayan masu tada kayar baya. Ministan harkokin gida yace an ba jami’an tsaro wa’adin nan da Disamba a ga karshen ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda.
Mun gano yadda Isa Ali Pantami ya yi bakin kokarinsa wajen ganin ba a kara farashin yin waya da hawa yanar gizo ba. Pantami ya tsaya tsayin daka a bakarsa.
An yi wa tubabbun ‘Yan daban siyasa wankan tsarki, an karbe su a APC a Zamfara, sun ajiye kayan fadansu a jihar, sun ce sun gano ashe amfani da su aka rika yi.
Mace ta zama Shugabar Ingila a karo na 3 a tarihin Birtaniya. Masana na cewa sabuwar Firayim Ministar. Liss Truss ba ta da tabbas domin ta saba amai ta lashe
Femi Fani-Kayode ya dauko wata magana da Dino Melaye ya yi, ya nemi a kama shi. Wannan ya jawo Sanata Melaye ya maida martani, daga nan aka shiga cacar baki.
Za a ji jam’iyyar APC ta dakatar da ‘Dan Majalisa saboda yana adawa da Gwamna a Ogun. Shugabannin Jam’iyyar APC a jihar suka dakatar da Dare Kadiri daga APC
A jihar Borno, ‘Yan ta’addan sun dauko gawawwaki domin suyi sallah, sai jirgin Super Tucano ya sake yi masu luguden wuta. Har yanzu ba a a san iyakar barnar ba
Sha’aban Ibrahim Sharada zai nemi Gwamna a Kano a 2023 a ADP, Sharada zai gwabza da Nasiru Gawuna, Abba Kabir Yusuf, Sadiq Wali da wasu ‘yan takaran a badi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari