Muhammad Malumfashi
20397 articles published since 15 Yun 2016
20397 articles published since 15 Yun 2016
Ahmad Lawan yana cikin wadanda aka ga babu sunansu a cikin wadanda za su yi takara. Wannan zai zama karon farko tun shekarar 1999 da ba zai tsaya takara ba.
A makon nan ne aka shafe shekara 1 da ‘Dan takarar Gwamna ya bace a wajen kamfe a Anambra. Mahaifiyar ‘Dan takarar ta roki IGP, Gwamnatin Abia su tashi tsaye.
An yi afuwar N16tr na haraji ga Dangote, Sinotrucks West Africa, Lafarge Africa Plc, Honeywell Flour Mills Nigeria Plc, Jigawa Rice Limited, da Stallion Motors/
Ko da Jigon APC Ya Fito Baro-Baro Ya Fadawa Kiristoci Ka Da Su Zabi APC. Goodluck Jonathan ya dauko labarin kiran da ya yi wa Muhammadu Buhari ana tsakar zabe.
Za a ji Isa Ali Pantami ya samu lambar yabo a Abia, An ba shi kyautar Best Performing Digital Minister for the Year 2022 ne a ranar tunawa da fasahohin zamani.
Dogo Gide ya aurar da ‘yar yarinya, Farida Kaoje mai shekara 16 da ya dauke. Mahaifinta, dattijo mai shekara 66 yace watanni 15 kenan rabon da ya ga diyarsa.
NDLEA Ta Yi Babban Kamu, Sai da Buhari Ya Fito Yana Yabawa Buba Marwa. Nasara bayan nasarar da Janar Buba Marwa yake samu a NDLEA ya burge Muhammadu Buhari
Duk irin abin da ya je, ya dawo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Ayodele Peter Fayose ya sake nanata cewa babu abin da zai sa ya fice daga PDP zuwa jam’iyyar APC ba.
Sule Lamido yana shari’a da EFCC da ‘ya ‘yansa Aminu Sule Lamido da Mustapha Sule Lamido. Alkali yace dole a binciki Sule Lamido da ‘Ya ‘yansa a kan zargin sata
Muhammad Malumfashi
Samu kari