Muhammad Malumfashi
20205 articles published since 15 Yun 2016
20205 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya wanke kan shi daga zargin da ake yi masa, yace babu hannunsa a rigimar PDP, domin ba shi ya zuga Gwamnonin G5 ba.
New Nigerian People’s Party (NNPP) tana so Buhari Ya Ja-Kunnen Gwamnonin APC. Za a ji cewa dalili kuwa shi ne harin da APC ta kai wa tawagar PDP a jihar Borno.
Gwamnan Anambra mai-ci yace hannun jarin da Peter Obi ya dauka daga Baitul-mali ya sa a kamfanin giya ba su haifar da komai ba, wannan ya fusata magoya bayansa.
Kwamitin neman takaran Bola Tinubu yana hangen kuri’un mutanen Arewa maso yamma duk da Rabiu Kwankwaso wanda daga yankin ya fito, yana neman zama Shugaban kasa.
Asiwaju Bola Tinubu ya ziyarci Nasarawa idan aka ji shi yana cewa yayi alkawarin gama aikin Ajaokuta har kamfanin ya fara aiki a Najeriya domin a samu abin yi.
A 2023, Gwamnatin Najeriya za ta dauki mutum miliyan 2 domin suyi mata aiki na musamman. Kwamishinan Hukumar kidaya ta kasa na reshen Ekiti ya bayyana wannan.
Bayan Kwana da Kwanaki Dala Na Tashi, an ji ta karye da N165 a kasuwa. Naira ta fara bada mamaki, yayin da darajar ta ta karu daga N910 zuwa N720 a ‘yan awanni.
Tsohon Shugaban EFCC yace jam'iyyar APC za ta doke Atiku, Peter Obi da Kwankwaso. Ribadu ya na ganin tallata Bola Tinubu ba zai yi wahala ba saboda shahararsa.
Tsawon sshekara da shekaru mutane sun boye kudi sai da aka ji Gwamnan CBN zai canza Naira. An ga bidiyon N200 da aka buga tun a 2002, za a maida su asusun banki
Muhammad Malumfashi
Samu kari