Muhammad Malumfashi
20099 articles published since 15 Yun 2016
20099 articles published since 15 Yun 2016
Manjo Hamza Al-Mustapha ya yi bayani mai ban tsoro a zaben 2023. Rahoton da aka samu ya nuna cewa makamai da kwayoyi da-dama suna ta barkowa cikin Najeriya.
Nextier ya yi hasashen yadda mutane za su zabi ‘yan takaran shugaban kasa. Hasashen kamfanin Nextier ya nuna jam’iyyar LP za tayi galaba a kan sauran jam’iyyu.
A birnin Kalifoniya da ke Amurka, an samu wanda ya taki sa’a ya shiga caca, ya tashi da Dala Biliyan 2.04. Sai dai kusan $520m za su iya tafiya wajen haraji.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi bayanin zaman da aka yi tsakanin bangaren New Nigeria Peoples Party (NNPP) da na LP domin ganin an hada-kai da Peter Obi.
Wani lauya mai zaman kansa a Gombe, Abdullahi Muhammad Tamatuwa, ya yi barazanar maka masu ruwa da tsaki a kotu muddin aka mallaka wa Bauchi rijiyar Kolmani.
Kungiyar ASUU tace dole a biya ta albashin watannin nan takwas a lokacin yajin-aiki. Idan ba a sasanta ba, Iyaye da Dalibai za su ji jiki a sabon rikicin na su.
Ben Akabueze yana da ra’ayin akwai bukatar ‘Yan Najeriya masu kudi sosai su rika biyan haraji da kyau, yace ya kamata Attajirai su rika ba gwamnati wani abin.
Labari ya zo cewa Jami'an EFCC sun karbe makudan kudi da Gidajen Hadiman Sambo Dasuki har abada a Kotu. Jonah Otunla ya rike AGF, Bello Fadile ya yi aiki a NSA.
Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa PDP ce ta shiga uku a dalilin tsayawa takarar Peter Obi. Gwamnan yace tun farko babu abin da APC za ta iya tabukawa a can
Muhammad Malumfashi
Samu kari