Muhammad Malumfashi
20016 articles published since 15 Yun 2016
20016 articles published since 15 Yun 2016
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya ce idan har Tinubu ya dare kujerar shugaban kasa a 2023, za a taimakawa jihar Jigawa wajen hako danyen man Guri/Malammadori.
Malamin addinin Musuluncin nan, Mufti Menk, ya taya kasar Argentina da fitaccen dan wasanta, Lionel Messi murnar lashe Kofin Duniya da aka yi a kasar Qatar.
A shafinsa na Twitter, aka ji Ronaldo wanda ya ci zamaninsa yana ganin Lionel Messi ya yi kwallon da ya fi karfin wani ya yi adawa da shi a gasar kofin Duniyan
A wata hira da aka yi, an ji asalin abin da ya sa Shugaban NNPP ya yi murabus daf da zabe. Ben Kure ya yi karin-haske a kan sabaninsa da Sulaiman O. Hunkuyi.
Rahoto ya zo cewa ‘Yan siyasa da-dama daga jihar Ekiti sun yi watsi da nada su da aka yi a cikin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP.
Manyan ‘Yan takaran kujerar shugaban kasa a 2023 sun taya Argentina murnar samun nasara a gasar kofin Duniya a lokacin da Magoya bayan Lionel Messi su ke murna.
Gwamna Ademola Adeleke ya yi bayanin abin da ya sa Jami’an DSS su ka rabu da shi. Ana raya cewa DSS sun janye jami’ansu ne saboda Gwamnan ya ci masu mutunci.
Wani mai suna Sani Lawal ya yi sallama da Duniya a lokacin da yake yin sallar dare. A halin yanzu Musulmai su na ta ibada domin dacewa da dare mafi alheri.
‘Ya ‘yan wasu manyan ‘yan siyasa da tsofaffin masu mulki sun ci zaben tsaida gwani. Daga ciki akwai Kanin tsohon shugaban kasa Umaru ‘Yaradua da Bello El-Rufai.
Muhammad Malumfashi
Samu kari