Muhammad Malumfashi
20016 articles published since 15 Yun 2016
20016 articles published since 15 Yun 2016
A maimakon tsohon Gwamnan jihar Bauchi, Mohammed A. Abubakar ya bi bayan AVM Sidique Abubakar mai ritaya, yana tare da Gwamna Bala Mohammed ne a zaben 2023.
Lauyan EFCC zai yi shari'a da wani wanda yaro ne a wajen Gwamnan jihar Kogi. An kai karar ne a babban kotun tarayya mai zama a Abuja, kuma an soma zama a jiya.
Mun tattaro abin da malamai suke fada bayan an ji labarin kotun shari’a ta yanke hukuncin kisan-kai a dalilin batanci ga Annabi SAW ga Abduljabbar Nasiru Kabara
A yau ne aka ji labari Ben Kure ya sanar magoya baya na da kuma abokan tafiyarsa a siyasa cewa ya sauka daga shugaban jam’iyyar NNPP na reshen jihar Kaduna.
Ademola Adeleke ya ce ana bin Gwamnatin jihar bashin N400bn. Gwamna Gboyega Oyetola ne ya laftowa Jiharsa bashin Naira Biliyan 18 da ya rasa zaben tazarce.
A dandalin sada zumunta na Twitter, Adam Sanusi Lamido ya wallafa hoton mahaifisa, Muhammadu Sanusi tare da wasu ‘ya ‘yansa mata uku da suka gama karatun MSc.
EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa ta Bayyana Abin da Aka Karbe a Wajen Tsohon Akanta Janar. Shugaban Hukumar ya bayyana wannan.
Ganin abin da ya faru a Lokoja, Kamfanin Dangote Industries Limited ya tafi babban kotun tarayya a Abuja. Kotu za tayi wa Dangote da Gwamnatin Kogi shari’a
A Taraba, Shugabannin Jam’iyyar Labour Party sun dakatar da Shugabar LP. Shugabar da aka dakatar daga ofis har na tsawon watanni 6 ta ce sharri ake yi mata
Muhammad Malumfashi
Samu kari