Muhammad Malumfashi
19876 articles published since 15 Yun 2016
19876 articles published since 15 Yun 2016
Ganin halin da ake ciki a yau, Muhammadu Buhari zai zauna da duka tsofaffin shugaban kasa, an tsaida lokacin da Majalisar Kolin Najeriya za tayi zaman gaggawa.
Isaac Fayose ya ce Gwamna Nyesom Wike yana yi wa Bola Tinubu aiki a Ribas, ‘Danuwan fitaccen ‘dan siyasar ya fadawa magoya bayan Peter Obi lakanin cin zabe.
Salihu Lukman ya ce wadanda ba su kaunar Bola Tinubu a APC ne suka jawo aka fito da tsarin takaita yawon kudi domin jam’iyyarsu ta APC ta sha kashi a zaben 2023
Za a ji labari cewa Hukumar Hisba ta Kano na binciken wani malamin Islamiyya da ake zargi da yin lalata da daliban makarantar mahaifinsa da ya rasu a jihar.
Za a ji labari Muhammadu Buhari ba zai yi zama da Gwamnoni ba, ammashugaban kasar a yau ya hada da Gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emiefele, da shugaban EFCC.
Ana sauraron zuwan tsohon Gwamnan jihar Gombe wajen taron PDP sai ‘Yan Kalare su ka shiga gidan wani 'dan siyasa Salisu Abdulaziz, sun aukawa mata da matasa.
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola ya ce Bola Tinubu zai ci zabe. Ganin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun koma LP da NNPP, Ministan ya ce sun yi nasara
Tsohon shugaban hafsun sojojin kasa, Tukur Buratai ya ce yanzu ya shiga siyasa tsamo-tsamo, kuma yana goyon bayan jam’iyyar APC, yana tallata ‘dan takaransa.
Atiku Abubakar ya zo ya yi kamfe a Benuwai amma Gwamna Ortom da Kwamishinoninsa ba su je ba amma an hangi David Mark, Gabriel Suswam, Orker Jev, Abba Moro.
Muhammad Malumfashi
Samu kari