Muhammad Malumfashi
21516 articles published since 15 Yun 2016
21516 articles published since 15 Yun 2016
Yayin da ake cigaba da faɗa tsakanin Iran da Isra'ila, wata mata mai shekara 51 ta rasu sakamakon bugun zuciya yayin da take buya daga harin makami a Karmiel.
A watan Nuwamba, 2025 hukumar zaɓe mai zaman kanta watau INEC za ta gudanar da zaɓen gwamna a jihar Anambra, mun haɗo masu manyan yan takara huɗu.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da bindigogi sun farmaki wasu kauyuka a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka mutane tare da kona gidaje masu yawa.
Kungiyar malaman Kwalejin Fasaha ta Nuhu Bamalli (ASUP) ta ce malamanta na karɓar albashi ƙasa da na matasan NYSC, lamarin da ke haddasa ficewar ƙwararru.
Jagororin adawar Najeriya karkashin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar sun nemi INEC ta masu rijistar sabuwar jam'iyya mai suna ADA.
Mazauna yankin Ukhomuyio a Okpella da ke jihar Edo sun yi zanga-zanga kan kokarin nadin Michael Sado da suka ce ya saba da dokokin gargajiya na sarauta.
Gwamnatin Sokoto ta ce sulhu da 'yan bindiga dabarar tsaro ce, ba wai jin tsoro ba; tana fatan dawo da zaman lafiya da tattalin arziki a yankunan da abin ya shafa.
Jamhuriyar musulunci ta Iran ta sake kai farmaki yankunan Isra'ila ranar Juma'a, hukumar agaji ta tabbatar da cewa akalla mutane 17 ne suka raunata.
An samu aukuwar hadurran jiragen sama masu yawa a tarihi wadanda suka jawo asarar rayuka. Mun zakulo mukunwasu daga cikin wadanda ba za a manta da su ba a tarihi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari