Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mai shari’a Gabriel Kolawole ya sanya ranar 7 ga watan Maris ne bayan dukkanin bangarori a shari’ar sun kammala shigar da jawabansu, inda lauyan Okah yace lauyoyi masu kara basu da wata kwakkwarar hujja
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu na nuni ne da cewa wasu 'yan bindiga dadi fataken dare da ba san ko suwaye ba sun afkawa wani karamin kauye wanda ake kira da suna Kaguru dake a karamar hukumar Birnin Gwari, jihar Kaduna.
A taron majalisar kasa na yau laraba, na wannan makon, shugaba Buhari ya zartas da kudurin kashe dala biliyan shida da miliyan dari bakwai {N6.7 billion dollars), domin a gina sabon layin dogo na zamani, wanda zai taso tun daga...
Da yake tabbatar da kama wadanda ake zargin, kakakin hukumar 'yan sanda a jihar, Mukhtar Aliyu, ya bayyana cewar sun gano daya daga cikin wayoyin dalibar da aka kashe yayin da suke cigaba da neman daya wayar. "Mun kama daya daga w
Rundunar yan sandan babban birnin tarayya sun tabbatar da mutuwar daliban makarantar firamare na Local Education Authority (LEA), Kubwa II Nehemiah Yahaya da Yahaya Garba masu shekaru 14 bayan sun ci biskit a wajen wani taro.
Tsoron kanjamau da ma sauran cututtuka da ake sammu yayin saduwa ya sanya wata mata kin saduwa da mijinta wai sai yayi gwaji, batu da ya tayar da taqaddama a cikin gidansu na aure. Ita dai tace tana da hujjar cewa maigidanta yayi
Majiya mai karfi da yammacin nan na nuna cewa dakarun sojin Najeriya sun shiga dajin da aka shiga da yan matan makarantan Dapchi kuma sun fito tare da wasu yan mata zuwa garin Dapchin. Ana kyautata zaton cewa.,
Malam Yakubu Dogara, kakakin majalisa, wanda ya fito daga jihar Bauchi, ya bayyana cewa gwamnatinsu ta APC zata tashi komadar kamfanin tama da karafa na Ajaokuta, wanda ke fuskantar matsaloli tun da aka kafa shi a shekaru kusan
NAIJ.com ta fahimci cewa, wannan matasa su aika da wasika ga iyayen yaron ne da take nuna bukatar fansa ta wannan adadi na kudi, inda cikin taku da binciken hukumar 'yan sanda suka yi masu wani simame ba tare da sun farga ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari