Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Karfin hali: wani mutum ya dambace da wani Maciji sa’annan ya cizge kanta da hakoransa Rahotanni sun bayyana wani mutumin kasar Indiya, mai suna Sonelal ya cizge wuyar wani maciji daya sare shi, wanda likitoci suka bayyan basu tab
Gamayyar sanatocin Arewacin Najeriya sun cire Sanata Abdullahi Adamu mai wakiltar Nasarawa ta yamma. An maye gurbinsa da Sanata Aliyu Wamakko. Mataimakin shugaban majalisan dattawa, Sanata Ike Ekweremadu ya bayyana wannan ne a yau
Kwamishanan yan sandan jihar Yobe, AbdulMalik Sumonu, ya bayyana ranan Talata cewa babu wanda aka kashe kuma babu yar makarantan da yan Boko Haram suka sace a harin da suka kai makarantan yan matan garin Dapchi.
Dan majalissa mai wakiltar mazabar Tudun wada da Doguwa a jihar Kano kuma mai tsawatarwa a majalissar wakillai, Hon.Alhassan Ado Doguwa yace matacciyar jam’iyya ce kadai ba ta fama da rikicin cikin gida a kasashen Afrika.
A cewar Gumi, majalisar ta samu wani korafin mai kama da wannan, inda mataimakin shugaban makarantar mata ta kwatarkwashi ya raunata wata daliba saboda dukan da ya wuce kima. Shugaban majalisar, Alhaji Sanusi Rakiji, ya umarci kwa
Fitaccen mawakin Afrika kuma dan gwagwarmayar neman 'yanci, dan kabilar Yoruba, Fela Anikulapo Kuti, ya auri mata 27 lokaci guda a ranar 2 ga watan Agusta, 1997, kamar yadda rahotanni suka tabbatar. Rahotanni sun bayyana cewar ma
Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood wacce aka dakatar, Rahma Sadau ta bayyana a wasu sababbin hotuna. Ta dauki hotunan ne dauke da kwaliyyae zamani sannan kuma ba tare da ta sanya mayafi ko kallabi wajen rufe suman kanta ba.
Hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta musamman a shafukan zumunta, Lauretta Onochie tayi martini akan rahoton karya dake cewa Yusuf Buhari ya rasu. Ta bayyana cewa mugun labari dake yawo game da Yusuf na bogi ne.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da yada kalaman batacin a matsayin ta’adanci, ta ce zata gurfanar da duk wanda aka kama yana yada kalaman batanci ministan Labaru da al’adu, Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana haka a ranar Litinin.
Mudathir Ishaq
Samu kari