Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sanata mai wakiltar jihar Kano ta Tsakiya, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya soki zaben kananan hukumomi na jihar Kano da aka gudanar makonni biyu da suka gabata, sakamakon karan tsaye da aka yiwa dokar hukumar zabe ta kasa wato INEC.
A ci gaba da ake da fafatawa, ta kalamai da makamai, tsakanin masoya da uwayen tafiyar Gandujiyya da Kwankwasiyya, Gwamna Ganduje ya sake baro ta, bayan da Kwankwaso ya kushe zabukan kananan hukumomi a matsayin dauki-dora
A ciki zaku ji yadda ya sami suna Shata: ...Idan an tambayeshi abunda yayi da kudin sai yace nayi Shata da su, ma’ana yayi kyauta da su. Sakamakon haka baba Salamu sai yake kiran sa da ‘Mai Shata’, ma’ana mai kyautar da abun da...
Za ku ji yadda wani Direban karamar mota ya jawowa Najeriya abin yabo a idon Duniya bayan da ya maidawa wata Baiwar Allah kayan ta da ta manta da su a cikin motar sa. A cikin jakar akwai takardun ta da fasfon waje.
A wani kokari na rufe dukkan wata hanya da asirin sa zai iya tonuwa na yin mu'amala da daya daga cikin mabiyan cocin sa, wani babban malamin addinin kiristanci mai suna Fasto Chidiebere Okoroafor ya kashe akalla mabiyan na sa su 3
Labarin da muke samu daga majiyar mu dai yana nuni ne da cewa jirgin kasa dake jigilar jama'a yayi sanadiyyar mutuwar wani saurayi mai shekaru 27 a duniya mai suna Paul a garin Abuja bayan da ya rumurmutse shi, jiya Juma'a da safe
Babban abun mamaki shine lokacin da duk wannan ya faru cocin bata sanar damu cewa ta yanke jiki ta fadi ba, suka ajiye ta har na tsawon sa’o’i shidda. Bamu san dalilin daya sa suka ajiyeta a cikin cocin ba bayan sun san al’amarin
Tan 480 ne na doyar dai yanzu ake fitarwa kasashen waje maqare a jiragen ruwa, kuma a samo daloli a tunkudo cikin aljifan 'yan Najeriya, musamman manomanta da gwamnati, wanda hakan zai kara tattalin arziki da jari ga manoman
Babu shakka akwai ƙasashe a fadin duniya masu dumbin jama'a da girman gaske. Baya ga haka akwai wasu ƙasashen da yawancin mutane ke son rayuwa a cikin su sakamakon ƙanƙanta da kuma rashin yawan al'umma da kwanciyar hankali.
Mudathir Ishaq
Samu kari