Wata mata ta mutu a coci daga gama fadin zunubbanta da neman tuba
- Matar tana sana'ar gyaran gashi ne a Zimbabwe
- Ta mutu a filin cocin bayan da ta gama bayanin laifuka da kirkinta
- Ana sa rai masu irin wannan mutuuwa kamar sun tsira kenan
Wata mai gyaran gashi ta mutu bayan da tayi godiya ga Ubangiji a gaban ikilishi a Universal Church of God.
Marigayiyar, wadda aka fi sani da Mpofu ta halarci wata coci a Bulawayo a kasar Zimbabuwe inda tayi godiya ga Ubangiji na abubuwan al’ajabi da yayi mata a rayuwar ta.
Majiya ta nuna cewa Mpofu ta fadi neta mutu a ta ke bayan ta gama diyar ga Allah a gaban iklishi a cikin cocin.
Wata daga cikin dangi ta fadawa ma nema labarai cewa suna cikin matukar damuwa saboda basu da tabbacin cewa godiyar da tayi ce tayi sana din mutuwar ta Mpofu ba.
Ta ce kuma abun bakin ciki ne na cewa ‘yar uwam mu ta mutu a haka dan ta kasance mutun ce ita mai son zuwa cocin wanda ya zama abun mamaki a cikin jama’ar cocin.
DUBA WANNAN: An gurfanar da Albarnawi dan ta'adda a gaban kotu
Abun mamakin shine lokacin da duk wannan ya faru cocin bata sanar damu cewa ta yanke jiki ta fadi ba, suka ajiye ta har na tsawon sa’o’i shidda.
Bamu san dalilin daya sa suka ajiyeta a cikin cocin ba bayan sun san al’amarin nata yayi tsamari, shiyasa muke kokwanton al’amarin.
In da Mijin marigayiyar ya bama mutanen cocin mamaki ta hanyar umurtar su dasu bar wurin jan’iar marigayiyar.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng