Jerin ƙasashe 10 mafi ƙanƙanta a fadin duniya
Babu shakka akwai ƙasashe a fadin duniya masu dumbin jama'a tare da girman gaske. Baya ga haka kuma akwai wasu ƙasashen da yawancin mutane ke son rayuwa a cikin su sakamakon ƙanƙanta da kuma rashin yawan al'umma tare da kwanciyar hankali.
A rayuwa akan samu mutane da basu son cudanya da dandazo ko tururuwar mutane, ire-iren su sukan zauna a ƙananan ƙasashe da aikata laifuka shi kansa yanke ƙasa a ma'aunin mizani na dokokin ƙasar.
Legit.ng ta kawo muku jerin wadannan ƙasashe goma wanda ko sunayen basu gudana a bakunan mutane ballantana su taka sahu na shahara.
10. Kasar Grenada
9. Kasar Malta
8. Kasar Maldives
7. Kasar Saint Kitts and Nevis
6. Kasar Liechtenstein
KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya nemi afuwar 'yan Najeriya kan harin makarantar Dapchi da ya afku
5. Kasar San Marino
4. Kasar Tuvalu
3. Kasar Nauru
2. Kasar Monaco
1. Kasar Vatican
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng