Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa kuma mawakin zamani, Adam A Zango ya gargadi yan uwansa, abokanai da kuma masoyansa kan maida martini mai ta da zaune tsaye kan wadanda ke aibata shi a shafukan zumunta.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya yi bayani cewa dukkan gwamnonin jam’iyyar All Progressive Congress, APC, na bayan shugaban jam’iyyar, Cif John Odigie-Oyegun a kan takaddamar da ke tsakaninsa da Tinubu.
Sarkin Musulmi sannan kuma Sultan na Sokoto, Muhammad Abubakar Sa'ad yace abun damuwa ne yadda ake ganin wasu malamai da mabiya da yawa suna nuna dukiya ta hanyar hawa manyan motoci masu tsada da kuma bacci akan gadaje masu motsi.
A ranan 24 ga watan Fabrairu, 2014, yan Boko Haram sun kai mumunan hari makarantan kwana a garin Buni Yadi inda suka hallaka dalibai 58. Duk da cewa jama’an sun yi saurin mantawa da wannan mumunan hari, bayan watanni 2 aka kai sab
An kulle wani makarantan gwamnati da ke unguwar Kubwa, babban birnin tarayya Abuja ranan Juma’a inda aka mayar da dukkan dalibai gida. An kulle wannan makaranta ne bayan wasu daliban makarantan guda uku suka rigamu gidan gaskiya.
Rahotanni da sanadin fadar shugaban kasa sun bayyana cewa, musabbabin wannan ziyara bai wuci batutuwan harkallar dake tsakanin kabilar Itsekiri da Ijaw dangane da sabuwar jami'ar Maritime da gwamnatin tarayya ta assasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Alkalin Kotun, kuma alkalin alkalai a jihar Kogi, Mai sharia Nasir Ajanah ne ya yanke hukuncin a ranar juma’a 23 ga watan Feburairu, inda yace: “Hukuncin ka shi ne za’a rataye ka har sai ka mutu, ko kum
Cassiday Proctor, ita ce take gabatar da shirye - shirye na safiya a ranekun mako a wata tashar gidan rediyo da ake kira The Arch a birnin St. Louis na kasar amurka, matar ta bada labarin hanyar da aka bi wajen yi mata tiyata...
A ranar Alhamis dinnan ne data gabata aka gurfanar Khalid al-Barnawi, shugaban kungiyar nan ta Jama'atu Ansarul Musulimina fi biladil Sudan, wadda ta ware kanta daga cikin kungiyar Boko Haram, a gaban wata babbar kotu a babban...
Mudathir Ishaq
Samu kari