Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yan sanda a kasar Iran za su murkushe duk wasu mata da suka nuna rashin amincewa da dokar saka Hijabi a kasar, in ji shugaban hukumar 'yan sanda na kasar Hussein Rahimi, yayi wannan jawabin ga manema labarai a ranar Talatar nan
A yayin jawabinsa, shugaba Buhari ya zayyano duk nasarorin da ya gwamnatinsa ta samu, amma yace ba zai yi kasa a gwiwa ba duk da cewa manyan zabuka na karatowa, don haka ya bukaci yayan jam’iyyar su hada kai, kuma a ayi aiki tare
Hukumar tashoshin jiragen ruwan Najeriya, NPA, ta bayyana cewa jiragen ruwa dauke da man fetur da wasu kayayyaki sun dira tashar jirgin sama a jihar Legas. Hukumar NPA ta bayyana hakan ne a mujallar ta na kullum mai suna “Shippin
Da sanadin jaridar The Punch, NAIJ.com ta kawo muku hotunan shaguna da babbar mota da aka kone a Kasuwar Magani ta karamar Hukumar Kajuru dake jihar Kaduna a sakamakon rikicin addini da ya afku a ranar Litinin din da ta gabata.
A yau ne Shugaban rundunar sojan saman Najeriya CAS Abubakar Sadique, ya koma jihar Yobe domin daukan kwakkwaran mataki akan neman daliban da aka sace a garin Dapchi. Ba a jima ba rundunar sojan saman Najeriyan dama sauran...
Sai dai, dalilin da yasa wannan aure ya baiwa jama’a mamaki shi ne, ba’a san mabiya addinin kirista da auren matar aure fiye da guda daya ba, musamman inyamurai, wanda da dama daga cikinsu mabiya darikar katolika ne.
Shahararriyar jaruman nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa da na Kudu, Rahama Sadau ta bi sahun jaruman duniya gurin nuna alhininsu akan mutuwar jarumar kasar Indiya Sridevi. Jaruma Sridevi ta mutu ne a kasar Dubai.
"A shekarar 2017, kungiyar Boko Haram ta kai harin kunar bakin wake sau 60 a Kamaru, adadin da ya karu da kaso 50% a kan hare-haren da kungiyar ta kai kasar a shekarar 2016," a cewar Mueller. Ta cigaba da cewa, "kimanin mutane mil
Hukumar rubuta jarabawar shiga jami'a da kwalejojin ilimi (JAMB) ta gargadi iyayen daliban da za su rubuta jarabawar JAMB na shekara 2018 da su kauracewa duka cibiyoyin rubuta jarabawar JAMB a fadin kasar baki daya.
Mudathir Ishaq
Samu kari