Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar Birgediya 23 da aka kai Wukari da tawagar hukumar DSS daga Jalingo sun gudanar da wani gagarumin bincike a tsakanin Takum a ranar Asabar 24 da 25 ga watan Fabrairu. An kama mutane 9 da ake zargi da garkuwa da Ibi.
A karo na biyu kenan kasar Saudiyya inda kasar ta bawa mata damar shiga aikin soja. Hukumar tsaro ta kasar Saudiyya ta bukaci mata wadanda suke da burin shiga aikin soja da su tura takardun su ta yanar gizo domin neman shiga aiki
A daidai lokacin da yan fim suka yi kaurin suna wajen rashin auren junansu dama rashin zaman aure musamman a tsakanin matansu, wadannan jarumai biyu, Hassan Giggs da Muhibbat Abdulsalam sun kafa tarihi wajen karyata wannan hasashe
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce tauraronta ya haska a shekarun baya kuma uwargidan shahararren jarumI Sani Musa Danja, Mansura Isa ta gudanar da bikin zagayowar ranar haihuwarta tare da nakasassu a jihar Kano.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da zuwa karshen watan Satumba na wannan shekarar a matsayin lokacin da za ta fara biyan sabon tsarin albashi ga ma'aikatan ta a dukkan fadin kasar nan.
Mai magana da yawun rundunar ta sojoji dake yaki da 'yan ta'addan a yankin arewa maso gabas ta 'Operation Lafiya Dole' Kanal Onyeama Nwachukwu shi ne ya bayyanawa manema labarai hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a garin Maidu
Fitaccen attajirin nan na duniya da kuma yayi fice wajen taimakon bayin Allah mai suna Bill Gates ya shawarci daukacin attajirai da masu hannu da shunin Najeriya da su rika taimakawa marasa karfi a cikin al'ummar su. Wannan dai ka
Wani kasurgumin dan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram yanzu haka yana gidan yari bayan da kotu ta tasa keyar sa bisa zargin da take yi masa na kashe dan sanda a jihar Ekiti dake a yankin kudu maso yammacin Najeriya. Dan Boko
Daular Borno ta samo sunan Daular Elkanemi ne daga sarkin Daular, Muhammad al-Amin Elkanemi, mutumin da kawo karshen mulkin Saifuwa da su ka shafe tsawon shekaru 800 su na rike da shi. Elkanemi ya hambarar da mulkin Saifuwa ne a k
Mudathir Ishaq
Samu kari