Cikin Hotuna: Ta'adin rikicin addini da ya afku a jihar Kaduna
Da sanadin jaridar The Punch, Legit.ng ta kawo muku hotunan shaguna da babbar mota da aka kone a Kasuwar Magani ta karamar Hukumar Kajuru dake jihar Kaduna a sakamakon rikicin addini da ya afku a ranar Litinin din da ta gabata.
Wannan kasuwa tana kilomita 36 a wajen birnin Kaduna kuma ita ce hanya dake iyaka da kudancin jihar, jihohin Filato, Nasarawa da kuma Benuwe.





KARANTA KUMA: Dalilin da yasa 'yan Najeriya da dama ke garkame a Gidajen Yari na kasar Sin
Jaridar Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana adadin kudaden man fetur da jam'iyyar PDP ta wawushe cikin shekaru 16 da ta shafe akan karagar mulki.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng