Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
An kama jarumin fim din batsa, Ron Jeremy, da laifuka guda ashirin da suke da hadi da cin zarafin mata 12 da kuma yarinya karama, da aka gano tun a shekarar...
Aliko Dangote, daya daga cikin manyan masu kudin nahiyar Africa, ya nuna goyon bayansa ga tsohuwar ministar kudi, Ngozi Okonjo-Iweala, a matsayin wacce ta...
Yayin wata hirarsa da jaridar vanguard, Ojougboh ya yi zargin cewa kowanne mamba a majalisar dattijai ya karbi N20m, yayin da kowanne mamba a majalisar wakilai
Shafin farko na mujallar na ɗauke da zanen barkwanci har guda 12 na Annabi Muhammad S.A.W, waɗanda aka wallafa a wata jaridar harshen Danish kafin aka wallafa s
Kafin sha tale talen Oluku, wata babbar tirela ta bi ta kan motocin tawagar yakin zaben, da ke dauke da jagororin jam'iyyar, lamarin da ya jawo asarar rayuka.
Da aka tuntubi kakakin rundunar 'yan sanda na jihar Anambra, Haruna Mohammed, a kan faruwr lamarin ya ce rikicin ya faru ne a wurin da kwamand din 'yan sandan
Trump da magoya bayan jam'iyyar Republican sun caccaki Biden da jam'iyyarsa ta Democrat na gaza janye zanga zangar Antifa da Black Lives. Trump ya ce idan har
Jaruma a masana'antar shirya fina finan Hausa, Maryam AB Yola, ta sanar da ficewarta daga fim da kuma ita kanta masana'antar ta Kannywood. Maryam Yola ta sanar
Kimanin mutum 2,027 ne suka koma kauyukansu guda hudu a karamar hukumar Jibya dake jihar Katsina. Mutanen dai an tilasta su suka bar gidajensu sakamakon harin..
Mudathir Ishaq
Samu kari