Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Hajiya Musdafa ta rasu ne a ranar Litinin, kuma mataimakin shugaban kasar ya misaltata da mace mai kirki da dattako. Za a binne ta a ranar Talata a garin Yola
Ya bayyana cewa domin tabbatar da cewa ba a ci kudin gwamnati a banza ba, tallafin kayan aiki kawai za a bawa manoma ba kudi ba, kamar yadda aka saba yi a baya
A 'yan shekaru baya bayan nan, jihohin arewa da dama sun tsinci kansu cikin matsalolin rashin tsaro da suka hada da rikicin manoma da makiyaya, barnar dukiya da
Duk mai sha'awa zai iya tsayawa takarar kujerar shugaban kasa, ba a mika takara zuwa wani bangare na kasa ba, sannan babu tsarin a kundin tsarin mulkin jam'iyya
Jam'iyya ta fahimci cewa akwai bukatar samun hadin kai da fahimtar juna a tsakanin mambobinta da ke rike da mukamai daban-daban a cikin gwamnati, akwai bukatar
Babban kwamandan HISBAH na ji ihar Kano, Sheikh Harun Ibn Sinah, ya sanar da freedom radiyo cewa lamarin ya ritsa da Malam Abdulmmumin yayin da ya ke kan hanyar
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa a kyauta gwamnatin kasar China za ta gina jami'ar sufuri ta Daura, wacce za ta lashe $50m. Ya kuma sanar da ce
Sashen OEQA, na ma'aikatar ilimi ta jihar Lagos ya ce wannan kalandar bude makarantun ba ta fito daga ofishinsu ba. A makon da ya gabata ne a ka fara yada jita
Kwamishiniyar Shari'a a jihar Kaduna, Aisha Dikko, ta ce gwamnatin Kaduna bata da masaniyar inda Dadiyata ya ke. Dadiyata ya yi kaurin suna wajen sukar gwamnan
Mudathir Ishaq
Samu kari