Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishinan raya karkara da jin dadin kauyuka na jihar Kano Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso a jiya ya zargi tsohon gwamnan jihar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da yin kunnen uwar shegu da gayyatar da kwamitin sulhu na jam'iyyar
Rahotanni sun kawo cewa dattawan yankin Kwankwaso dake karamar hukumar Madobi na jihar Kano sun nuna bacin ransu akan furucin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso game da auren yar gwamnan jihar Kano, Fatima Umar Ganduje.
Rahotanni sun kawo cewa Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yiwa sanatan dake wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani wankin babban bargo. Ya bayyana shi a matsayin jahili wanda bai son ci gaban jihar Kaduna.
Masu bincike a bangaren kiwon lafiya sun gano maganin da zai rage karfin kwayar cutar kanjamau na tsawon watanni shida Binciken da masana kimiyya suka gudanar a taron samar da magungunan zamani karo na 25 a birnin Boston.
NAIJ.com ta samu rahoton cewa yan majalissar wakillai sun shirya kalubalanatar shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, a cikin wannan makon akan kin amincewa da kafa hukumar Peace Corp da yayi a makon da ya gabata.
Tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soji da farar hula, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewar har yanzu akwai wani abu dake matukar damun sa duk lokacin da ya tuna da shi. Obasanjo, mai shekaru 81 a duniya, ya ce babban abin
Daliban makarantan Our Lady of Fatima School, Kuru, da ke garin Jos sun rasa rayukansu a wani mumunan hadari da motan makaranta yau Litinin, 5 ga watan Maris, 2018. Wani jami’in hukumar FRSC da ya shaida wannan ibtila’I ya bayyana
Shugaban tawagar, Nasir Bin Mutlak, ya bayyana cewar sun bayar da agajin ne domin taimakon mutanen dake sansanin 'yan gudun hijira a jihohin da aiyukan ta'addanci na kungiyar Boko Haram ya fi shafa a yankin arewa maso gabas. Minis
A yau ne ake sa ran shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, zai kama hanyar tafiyar sa zuwa birnin Accra na Ghana don halartar bikin cika shekaru 61 da samun ‘yancin kasar Babban hadimin shugaban kasa ya bayyama haka.
Mudathir Ishaq
Samu kari