Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gidauniyar itaccen malamin islama din nan kuma jagoran darikar tijjaniya a Najeriya watau Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gargadi hukumar dake kula da harkar ilimin bai daya watau Universal Basic Education Board (SUBEB) a turance ta
Rundunar sojin Najeriya ta maida martini ga ikirarin da dan majalisa, Goni Bukar yayi na cewa yan matan makarantar sakandare na Dapchi da yan Boko Haram suka sace na nan girke a Bulabulin wani kauye dake jihar Yobe.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya yi ikirarin cewa kiristoci da kuma wadanda suka fito daga kudancin Najeriya ne suka fi shanawa a wannan gwamnatin ta shugaba Muhammadu Buhari sabanin yadda 'yan kasar ke
Idan za’a tuna a farkon makon data gabata ne wasu masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna suka yi yunkurin sace shahararren dan siyasan jihar Kanon a lokacin da ya fito daga gonarsa a birnn gwari, inda suke bude masa wuta.
Kwamishiniyar al’amuran mata da kananan yara a jihar, Alhaja Latifat Abiodun ce ta bayyana haka a yayin wani taron kungiyar wayar da kan musulmai game da al’amuran siyasa, MUPAF, a ranar Lahadi, 4 ga watan Maris a garin Osogbo.
Sai dai irin wannan daukan Amarya ba kasafai aka saba ganinsa ba, idan ba wai a wajen masu hannu da shuni bane, inda aka dauki wannan Amarya a cikin jirgin sama, jirgin ma ba wai irin na yan kasuwa ba, jirgin shata, wanda ake yi m
A ranar Lahadi, 4 ga watan Maris, babban sakataren jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), Alfa Mohammed, ya bayyana cewa jam’iyyar na sa ran dawowar gwamnoni biyar da sanatoci ashiri, da kuma yan majalisar wakilai jam'iyyar.
Wani sabon rikicin kabilanci da ya balle a Mambilla Plateau karamar hukumar Sardauna dake jihar Taraba a ran ar Lahadi, 4 ga watan Maris yayi sanadiyan mutuwar mutane ashiri, yayinda aka sace shanaye guda dari uku.
Fasto Tunde Bakare, shugaban cocin Latter Rain Assembly (LRA), ya ce ya rasa gane abunda shugaban kasa Muhammadu Buhari, da gwamnoni 22 ke yi a bikin Kano, yayinda har yanzu ba’a saki yan mata 110 na Dapchi ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari