Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani mota dauke da jarkunan man fetur ya kama da wuta da safiyan nan a Allen Junction, Ikeja, jihar Legas. Duk da cewa motan yak one kurmus, babu ran da aka rasa a wannan hadari. Game da cewar idon shaida, daya daga cikin jarkunan
Matar mai shekaru 67 mai suna, Gail Posner, ta rasu ta bar dukiya mai yawa da gidaje manya a birnin Florida da Miami, matar ta dankawa ma'aikatan gidan nata dukiyar ta da kudi masu dinbin yawa, wanda zai ishe su kula da dukkan...
Daya daga cikin fitattun jarumai a masana'antar shirya fina-finan Hausa sannan kuma jigo a harkar ta shirin fim na Kannywood Ali Nuhu ya bayyana irin yadda a ko yaushe yake alfari da irin kyautar 'ya'ya da Allah yayi masa. Jarumin
Sanata Abdullahi Adamu mai wakiltan mazabar Nasarawa ta yamma y ace shugaban majalisan dattawa, Bukola Saraki, tamdar ‘da yake garesa kuma ba zai yiwu ya fara shirya kaidin tsigesa ba. A ranan Alhamis, Sanata mai wakiltar Ebonyi t
Fadar shugaban kasa ta White House ta ce shugaba Donald Trump ya yarda da gayyatar tattaunawar sulhu da shugaba Kim Jong Un na koriya ta Arewa yayi masa, Sai dai duk da hakan za a cigaba da sanya wa kasar takunkumin...
A ranar Alhamis din da ta gabata ne, wata Kotun al'adu ta Alagbado dake zamanta a garin Legas, ta gurfanar da wani Fasto dan shekaru 46 da laifin dankarawa wata mata ciki kuma ya amsa laifin sa ba tare da wata jayayya ba.
Rahotanni sun nuna cewar a watanni biyu kacal Amarya Aisha ya kwashe a gidan Angonta Yunusa, wanda ya aurota a watan Feburairu, jim kadan bayan mutuwar matarsa ta farko, don haka ta nuna masa bai dace ya karo mata tun yanzu ba, ya
Tsohon masoyi kuma babban aminin shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari musamman ma a siyasance Injiniya Buba Galadima ya koka akan abun da ya kira yadda shugaban kasa yake yin shakulatin bangaro da yankin arewacin
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya ce ziyarar da shugaba Muhammadu Buhari zai kawo jihar ta na da alaka da taso da matacciyar jam'iyyar APC a jihar. Ya ce: "Na ji an ce shugaban kasa zai zo jihar mu, amma babu wanda ya..
Mudathir Ishaq
Samu kari