Cikin Hotuna: Rubutun 'Allahu Akbar' ya bayyana jikin wani itace a jihar Legas
Daruruwan al'umma sun yi dandazo cikin mamaki a wani yanki na Ikorodu dake jihar Legas, yayin da sunan Allah ya bayyana dara-dara a jikin wata itaciya. Rotanni dai saun bayyana cewa sunan Allahu Akbar ya bayyana cikin Larabci.
Da yawan mutane daga wata uwa duniya sun kwaso kafafu domin ganin wannan buwaya ra Rabbani.
KARANTA KUMA: Ababe 16 da ya kamata 'yan Najeriya su sani game da Osinbajo
Ma'anar wannan rubutun na Larabaci dai shine Allah da Girma yake, kuma hakan yake ko shakka babu.
Jaridar Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, an samu wani Bawan Allah da ya shafe shekaru 37 bai rasa sallar jam'i a masallacin Annabi na birnin Madina.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng