Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yayin da ranar haihuwa ta zagayo ga mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, NAIJ.com da sanadin jaridar Daily Trust tare da hadin gwiwa na Wikipedia ta kawo muku jerin ababe 16 da ya kamata 'yan Najeriya su ilmantu akai.
Gwamnatin Najeriya ta rubuta wa Hadaddiyar Daular Larabawa, kasar Birtaniya, da Amurka takarda, bayan ta gano wata boyayyun gidaje mallakar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai na Najeriya Mista Ike Ekweremadu, ya boye a kasashe
A ranar Alhamis din da ta gabata ne, mujallar fitar da kowace kididdiga ta fadin duniya wato Forbes, ta bayyana cewa cire sunayen attajiran kasar Saudiya dage jerantaon masu kudi na duniya sakamakon dabdalar rashawa da ta afku.
Dino Melaye,Sanata Mai wakiltar mazabar yammacin Kogi, ya bayyana wa majalissar Dattawa yadda ya bacewa zaratan rundunar ‘yansandar SARS da suka zo kama shi kotun Maitama a ranar Laraba 7 ga watan Fabrairu shekara 2018
Shugaba Buhari ya kai wannan ziyara ne domin kaddamar da wasu manyan ayyuka da gwamnan yayi a jihar. Kana zai gana da masu ruwa da tsaki a jihar domin ganin yadda za'a kawo karshen rikicin makiyaya da manoma da ke haddasa kashe-ka
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood Rahma Sadau ta yi karin haske game da yadda ta rasa budurcin ta kamar dai yadda ta taba bada labarin cewa ita ba cikakkiyar budurwa bace ba a watannin baya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce shi dai ya yi iyakan kokarinsa tun lokacin yah au karagar mulki a 2015. A wata jawabin da mai Magana da yawunsa, Malam Garba Shehu ya saki ya bayyana hakan yau Alhamisa fadar shugaban kasa yayinda ya
Mun samu labari daga majiyar mu cewa shugaban kamfanin da ke yin sumintin nan na BUA watau Alhaji Abdussamad Isyaka rabi'u shine ya bayyana hakana wata fira da yayi da yan jarida lokaci kadan bayan sun gama ganawa da mukaddashin
Da sanadin jaridu mun samu rahoton cewa, a ranar Talatar da ta gabata ne wasu 'yan ta'adda suka kai kari kan wani jirgin kasa dauke da daruruwan fasinjoji a kauyen Rijana yayin da yake kan hanyar sa ta zuwa Rigasa a jihar Kaduna.
Mudathir Ishaq
Samu kari