Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mai gabatar da shirin dai, ya katse shirin gadan-gadan, inda yace bai taba jin shirme da sabo kaba'iri irin wannan ba. Bayan nan sai ma yace wa saurayin yana bashi shawara da yaje asibiti domin a duba kwakwalwarsa ko yana da tabin
Wasu ‘yan shekaru baya lokacin yana karatu ya samu matsala da Bankin Najeriya na tangarda daya samu wurin turo masa kudin makaranta, inda ya samu shugaban makarantar yayi mata bayani ta shawarce shi da yaje banki ya nemi bashi na
A yayin da ake kulla alaka ta soyayya tsakanin mata da maza a koda wane lokaci, hakazalika aure wanda shine ribar kowace soyayya yana kasancewa idan alaka tayi karfi. A wannan makon NAIJ.com ta kawo muku wasu sirrikan zaman aure.
Sanannar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood da ma kuma turanci a masana'antar Nollywood watau Rahama Sadau ta bayyana rungume-rungumen da suka yi a cikin wakar da ta yi da mawakin nan Classiq a shekararun
Mahukunta da jami'an tsaron jihar Zamfara dake a siyyar arewa maso yammacin kasar nan sun tabbatar da kashe kasurgumin barawon shanun nan mai suna Buharin Daji dake zaman jagoran barayin shanu da suka addabi jihar da kewayen ta.
Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana takaicin sa game da yadda yace wasu daga cikin sabbin malaman makarantar da aka jihar ta dauka aiki a kwanan baya sun kasa rubuta sahihiyar wasikar turanci ta amincewa da karba
A ranar Juma'ar da ta gabata ne muka samu rahoton cewa, wani Teku ya wanko wata Jaka dauke da hannaye 54 na mutane a kasar Rasha daura da birnin Khabarovsk na Gabashin garin Siberia da yake iyaka da kasar Sin wato China.
Birane goma da suka fi hatsari a duniya sun hada da: Los Cabos (Mexico), Caracas (Venezuela), Acapulco (Mexico), Natal (Brazil), Tijuana (Mexico), La Paz (Mexico), Fortaleza (Brazil), Victoria (Mexico), Guayana (Venezuela) da...
Za’a gurfanar da mataimakin Shugaban majalisar Dattijai, Ike Ekweremadu, a gaban kotun shari’a ta aikata manyan laifuffuka (CCT), a mako mai zuwa, sanarwar ta fito daga ofishin ministan shari'a na tarayya. Zai gurfana bisa laifin
Mudathir Ishaq
Samu kari